AUREN ZAMANI 2

 ** 👩‍❤️‍👨AUREN ZAMANI👩‍❤️‍👨**

WRITTEN BY  RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)


DEDICATED TO
  
 UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR) 


SPECIAL GIFT TO

 KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘 


(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*SHAFIN NAKI NE SWTSIS RASHIDA (MAMAN YASMEEN) KOMI NAKI DABANNE A GURINA SIS INA MATUƘAR GODIYA😘😘😘*

 SHAFI NA BIYU

📚🖊️....salma da salim na fitowa daga toilet, cikin sauri tajashi kan bed, "honey sannu da gajiya, Allah ubangiji ya baka ikon ciyar damu da halaliya Allah ya tsare mani kai daga dukkan sharrin matan zamani da wani abu maisharri", 


Tana waɗannan maganan ne time da take bin duk ilahirin jikinsa da cream,juya ta yayi itama, 'saiki bari nima nayi nawa aikin ko baby",  itama cream ɗin yashiga murza jikinta dashi suka gama tsab tanayi tana fatan, alkairi da kalamai nasu ƙara ratsa zukan masuya take anbato, kaya colour guda suka sa, kowannen su blue colour na ɗaukarsa, duk da salim yafi salma haske sosai, amman ita kanta fararce, sai dai duk farinta da ƙyanta salim ya fita, dan salim irin mazannan nan ne mai tada hankalin ƴan mata, 


Waya ta ɗauko tana ɗaukarsu solfy, "swthrt dan juyo mugani kaɗan", wani tsalle ta buga ta faɗa jikinsa, " wallahi nayi dachan miji, kaiɗin na dabanne muje kaci abinci ka huta,"


Shidai murmushi yake komi na matarsa burgesa yakeyi, bashida wata hayaniya saidai miskilancin da yake dashi kaɗan, komi na matarsa burgeshi yakeyi, gata bawata babba ba, yarinya ce amman a kwaita da dabarun riƙe miji, 


Tunda yasami salma ya aiyana aransa ya gama, ƙara aure, dan gaskiya bayasan hayaniya, macce ɗaya yake da buri a rayuwarsa, itama da za'a iya raba mashi ita biyu da zaya bada, ƙwata ƙwata bayasan hayaniya barai wani abu faɗa, 


Salma batafi 25yrs ba, amman yarda take tsara miji kace takai wasu shekaron azo agani,zaune suke abisa wata carfet da tasha ado, "my salma yau kuma ansake gurin cin abincin kenan?"


Gira kawai ta daga masa cikin kissa da salo kalan nata, "swthrt yau ina sha'awar muyi zaman sarakai ne, kaga ahaka zanfi jin daɗin baka kanaci harmu koshi, yau zanga wanda cikinsa yafi girma",  murmushi yayi mai ƙayatarwa, 

"baby komi naki da banne, sai idan muna zaune haka saina rinƙa tuna ɗan uwana, gashi da son rayuwa ɗan gayu mai san more rayuwa amman Allah bai bashi macce ta gariba, ƙwata ƙwata khairat tsarinta bashi da kyau, amman dan Allah baby kidan je gidanta kina kara wayar mata da kai, mana!!"


Zaro idanu salma tayi, tananne take kara yaudaran salim dan manyan idanu gareta masu tsari duk yarda ta juyasu kyau suke mata,


"Murmushi tayi mai ɗaukar hankali, swthrt wallahi bazan iya tunkaran anty khairat da wannan zanchan ba, macce da ta girma mani inda auran wuri tayi ai dayanzu ta kusa ajiye kamarni", 


Wata irin dariya salim yayi warda takara bayyana ƙyansa sajannan nasa nata sheƙi yasha gyara, " "amman wallahi baby bakida kirki, antyn takice zakice ma tahaifi kamarki, gaki yar firit amman kin iya tafiya da hankalin gaye ai, ita miyasa bazatayi abinda kikeyi ba?"


Basarwa tayi dan batasan suna cikin jindaɗi yana kawo mata maganan wasu,  " baby kenan na lura bakison ana katse maki nishaɗi ko? Koma dai minene tabbas zan masa auran zamani wallahi wanda dady bai sani ba, kinsan yanzu mazan da matansu kema iyashe ge, sai suje wani garin suyi auransu suna samin sukuni dasu subar tagidan da halinta, 


Munje ɗaurin auran wani aboki na  a zamfara, wallahi nasha mamaki da yace mani matarsa batasan yaƙara aure ba, kinsan ita kuma miye matsalanta baby?"


Girgiza kanta tayi kadan tana murmushi,  "sainaji daga gareka angona", dariya ta bashi sosai haryana dafa kafarsa , " wallahi baby dole na godema Allah daya banike a matsayin matan aurena, tabbas nidai ko acikin mazan na dabanne, 


Jana yayi gefe yace "salim bazan iya boye maka damuwa ta ba, kasan dai yarda mukasha love nida halima,kaine sheda ta, duka gogewar halima da wayewar kanta banga anfaninsu ba,


Inta kaice maka salim kasan yarda iyayanta suka dagae dole saitayi aiki indai inason ta,yanzu bayan aure tana aiki tana kama kuɗin da sukafi nawa wanda mahaifinta yamata hanyar wani aiki mai tsokar gaske, amman aikinta a loges ne, 

Nace mata gaskiya gurin aikin yayi nisa sosai, ko za'asa ke mata?ƙiri ƙiri mahaifinta ya nunamani tabbas wannan aikin yakeso tayi, nida nake nan garin abuja salim yaka ke tunanin matar aurena tana kanhanya koda yaushe duk da jirgine?


Ga ciki ga komi haka halima ke zaryan hanya sai weekend nake samunta, sannan idan tazo gida bawani time da take bani sai aikin office hankalin ta nakan aikinta sannan da kiraye kirayen waya, 


Mafi a kasarin wanda zatayi wayarnan dasu mazane, gashi kasan halima batasan saka hijab sai gyale, zuwanta legos kuwa ba ƙaramin ƙara wayar mata da kai yayi ba, dan kuwa kayan zamani zakasha mamaki, 


Tayi haihuwarta ta farko wanda muka sami walida tayi ta biyu duk muna rarrafawa hakanan walida ana barinta gurin mom ɗinsu inzata tafi, tayi ta biyu kenan yanzu, bana samun natsuwar mata ta, some times inada sha'awarta kuma inason harkan rayuwa, ni mutum ne maison naga macce kusa dani muna nishaɗi dajin daɗi, shiyasa time dana hadu da halima nake mugun sonta, gashi yanzu halima tana nuna tafi ƙarfina, nikuma sabida yaran dake tsakanin mu gaskiya bazan iya rabuwa da halima ba, bayan walida tayi tsarin iyali, wanda na nuna mata banason hakan dan haihuwar farko bai dace ace tayi wannan tsarinba, tayita magiya tana faɗin aiki zaya mata yawa, cikin ikon Allah ahakan Allah yabata ciki tahaifi salim wanda namaka takwara dashi, 


Ƙarin girman da tasamu kuwa agurin aiki saiya ƙara mata yawan aiki ya dawo sai bayan 2weeks koma fin haka zata leko shima weekend kaɗai, intazo aiki gida da duk wasu gyare gyaren da ya kamata tayima ni batada time ɗinyinsu sabida ziyaran wannan gida da wannan gida, 


Wane ta haihu batanan anyi bikin wane batanan, gaskiya salim ni kuma nagaji da waɗannan ɗa bi'un nata, kuma duk time da tasan ina neman aure insha Allah bamuda sauran kwanciyar hankali a gidana, inma nayi wasa saitabi diddiƙi ta gano gidansu yarinyar taje tayi rashin mutumci daga ƙarshe ahanani yin auran, toh shine wannan karon kawu na da baba suka haɗa baki ya aura mani yarinyar kawun warda yanzu haka secondry kadai tagama, kuma anyi komi cikin sirri, kai ne kawai aminina dazan iya gayama wannan sirin na cikin gidana, duk wani wanda zaya kai labari ko rahoto munhanashi, 


Yanzu andaura aure nima zance mata anturani wani course zamfara sai dai naje nadawo, tunda iyayanta sunga zasu iya rike mata yaran alhamdulillah ni kuma zanrinƙa angwancewa da mamata anan bayan ƙwana biyu ina leƙa yarana, 


Amman komin daran dadewa dole wata rana nagaya mata gaskiya sabida samun haɗin kan yarana, namaka alƙawarin duk time da zanje mata da labarin zangaya maka duk yarda takwashe tsakaninmu"

Toh baby kinji dalilin da yasa ishaq yayi auran zamini da saudat warda kuke ƙawance da ita, amman asalin matarsa halima ce, itace warda tazo tana tsokanarki kin auri majin mata", 


Dariya tayi tace "tabbas aƙwai ƙalubale agaba nikam inan inajiranka naji yarda zata ƙwashe dasu, rannan kam inaganin dagani sai yar vest zan zauna, amamn swthrt dan Allah karinƙa bashi  baki, karda yanzu dan yasami wannan ɗin ya juyama halima baya, amman gaskiya yayi dachan saudat, dan wallahi komi tana abun burgewa ne, shiyasa ba asan wasu matan suma kansu illah tun suna yaransu garasu gina gidansu", 


Murmushu yayi ya ɗauki fruit yakai bakinsa, baby toh irin wannan auran zanma khalil nizan tsaya masa, akwai wata yarinya da yaso kamar rai, ita kanta yar zamani ce dan koya girma mata kaɗanne, suna kuka suka rabu da kyar na rinka shankanta, yanzu zanje mu dai dai ta da iyayanta, amamn banyan ke shawara ba tukunann sainaji ta bakin momy tukunan", 



Khairat kuwa tana kawowa ta dira a gadon tana bin soran jikinta da  kallo, girgiza sumar kanta tayi tana juyi abakin madubi, 


" saini kairat din bilal, wanann ƙyan nawa ai inaganin shine wanda aka tsarama matar bilal dashi, " ta kama gashinta ta ɗaure bata damu da wani wankan tsarki ba bare time ɗin sallah idan yayi ta tuna tayi, aikinta kawai kiran bilkisu mai aikinta ta kawo mata girki ko tasa ayima order daga waje, chat kuwa tayi da wanan phone ɗin ta wugar ta ɗauki wata, manyan phone da laptop take anfani dasu, 


Tana cikin haka ƙawarta nabila ta shigo gidan, ranta bace take kallon khairat, " haba besty wane irin wulaƙanci kikeyi haka a gidanki, sai kace ba big girl ba?jiki ji jikinki dan Allah, yauma hakan nasake dawowa na taran dake, wai ke angaya maki chat ɗinnan da karatun novel hauka ne, yanzu a haka kike kai kanki gurun minj, duk kyanki duk gatanki kina zaune haka, dubeki dan Allah", 


Tsira mata hannu take tana mata faɗa sosai da sosai, " besty ya isheki haka dan Allah, wai mikike so nayine, bancin kinsan bawani aiki nakeyi ba, nifa gaskiya bazan iya bauta ba, shiyasa nace da ammi nifa bana buƙatar aure, sha'awace kuma ina biya ma kaina so wat kuma da za'arinƙa damuna ne", 


Shiru besty tayi tana ƙara kallon khairat, itakam ji take daman itake da wannan gidan wallahi da ansha kallo, dan gidansu dan dai dai itada kishiyarta suna gyarashi bare irin wannan dankareren gida haka, 


"Gaskiya khairat bazan boye maki ba, kin bada mata kuma ko acikin masu class ɗin gaskiya ke mafi ƙasƙanci ce, kina , zaune idan bakiyi wasaba , wallahi wata zata amshe gidan gaba daya, ayiki sai kace wata na miji, ai gara ace namiji keda irin wannan mugun halin naki da ace ke macce kinayinsa agidan mijinki, 


Zamanki turai wallahi babu abinda ya tsinana maki sai lalacewar rayuwa", wani irin kallo khairat tabi besty ɗinta dashi, tsaki besty taja ta tashi taci dan mara, kwalama bilkisu kira tayi, "ke bilkisu dan ubanki ubanwa ya hanaki gyara gidannan ashe banmaki kashedi ba?maza inason naga kinfara shara da goge goge"


Fisgar gashin khairat tayi dan Allah kiduba kiga yarda kika maida hakittarki, waike yan matan novel ɗin basa burgeki yarda kike ganin ana tsarasu?


Duk sura Allah yabaki ya baki gata gaba da baya amman kizauna sai kace wata gauluwa, ai wallahi indai nine khalil bazan barki kiyi aiki ba, ahaka ma baki faraba kinfita bata masa gida inaga kuma kina fita?"


Kama gyaran gidan tayi tsaf tasa bilkisu duk tacire zannuwan gadon tasa acikin washing m tana wanke wa, "tabbas khairat kishiya taran babban ƙalubale agabanki, dan wallahi muddun wata tashigo komin muninta saita amshe maki mijinki, 


Allah ya temake ki baki da warin jiki irin nawasu daka dushesu kaji jikinsu natashi harta falonsu saiya ɗauka, 


Kinaganin yarda muka hadema nasir kai bama ko yarda faɗanshi yashafi waninmu komi tare mukeyi sai dai kishin da ba'arasa ba", 



Khalil dai momy ta bashi baki kuma tamasa addu'a sosai, yana tashi yafita yayi fat ɗin ammi watau mahaifiyar khairat suka gaisa tamasa ya khairat ya bata amsa da " tananan lafiya ammi"


Ya mike ya nufi fita dan zuwa office amman ranshi ƙwata ƙwata babu daɗi hankalinsa baya jikinsa, 



Hon yaji anata binsa dashi tabayan sa, dataga baya da niyyar tsayawa tayi gefen sa tana masa wave da hannu alamun yaɗan tsaya, daga idon da zayayi yayi tozali da linda watau curse mate ɗinsa dasuka karatu tare, 


Linda taso khalil sosai da sosai amman bata samu damar mallakarsa ba, wani irin ƙyau da annuri ya karama linda, hii my love, kasan haryanzu inanan akan bakana", 


Kallon ta yakeyi sosai tasha gayu ga wani ƙamshi yana tashi ajikin ta, wani ƙyau tamasa, sai yakeji daman khairat ce cikin wannan shigar, buɗe baki yayi cikin muryansa kamar macce linda yau kece a abuja, yaushe a garin bani da labari"


Tana rangwaɗa tana girgiza jiki, "wallahi my love nazo wani aikine daga office ina hotel da zama, ina fatan zaka bini kaga gurin zamana,"


Murmushi yabi linda dashi any way ba damuwa muje, wata rin murna linda keyi yau itace da khalil big boy kuma zaya bita ɗakinta wow gaskiya yau tanada sa'a, 



Besty kuwa tana gama iya abinda  zata iya, tazo yima khairat wani faɗan na tara kaya babu wanki bare gogu, taji tana wani irin nishi, "nashiga uku na ni nabila!!"


Mizanji khairta nayi ne, daman da gaske dai hakan takeyi, tabbas dole tasa khairat makarantan malama rabi, dan gaskiya aƙwai wani babban aiki a gabanta, sai kace matar da malama ke bamu labari ita da kishiyarta,"



Suna haka wata budurwa matashi maikyan gaske tayi sallama gidan, cikin motarta itama da kaganta kaga babbar yarinya, falon ta nufo, "sannuku ta buɗe baki tace, khairata dai dlɗaga kai kawai tayi ta kalleta, " dan Allah khalil yana ciki"?


Nabila ce cikin razana ta dago tana bin ilahirin jikin yarinya da kallo, miye haɗinki da khalil ke kuma,?


"Ni matarsa ce"



Alƙalamin mutan katsinawa ruƙayya ikra (ummu sultan),

Comments

Popular Posts