AUREN ZAMANI 1

 ** 👩‍❤️‍👨AUREN ZAMANI👩‍❤️‍👨**

*WRITTEN BY  RUKAYYA IKRA (UMMU SULTAN)*


*DEDICATED TO*
  
 *UMAR ABUBAKAR(DADY UMAR)* 


*SPECIAL GIFT TO*

 *KAWATA HINDATU MUSTAPHA🥰😘* 


(¯`*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿`°¤,¸.•*´¯)



тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.com/pro__writers?s=09

*Assalamu alaikum ƴan uwa na baki ɗaya, ina mai godiya ga Allah Ubangiji da ya ba ni iko da baiwa daman rubuta wannan labarin, dan Allah duk abinda ki/ka gani a cikin sa ya yi daidai da halin ki/ka toh ina fatan Allah ya sa sanadin wannan labarin ya zama silan gyarawar ki/ka, a yi haƙuri da dukkan abinda aka yi karo da shi wanda bai dace ba, ni ma ban wuce a yi mani gyara ba, ki/ka mani gyara ko fa ɗakarwa ko ƙarin haske akan wani abun insha Allah ina maraba da su, zan rinƙa sa number waya dan magana da ni ta wtpp kaɗai, na gode👏👏👏👏👏*

*Har kullum ina ƙara jinjina gare ki my swtsis  (maman mammy shalele) love u sis😘😘😘*

 *SHAFI NA ƊAYA* 

📚🖊️...cikin ɓacin rai ya bar office ɗinsa, gudu kawai yake yi da mota hon ɗinsa ya sa mai gadin ya san ubangidan nasa ne ya dawo dan kuwa tabbas in dai ya gan sa haka ya san aƙwai matsala, 


A guje ya ajiye motar ya yi cikin gidan a guje, zaune khairat take shaɓar babu alamar tsafta a jikinta bare gyaran gidan, ba ta da wani aikin yi sai danna waya tana dariya, 


Janta yayi da karfi yayi toilet da ita, kaya ya cire mata gaba daya ya hau yi mata wanka, shi ma yayi ya dauke ta bai tsaya ko ina ba sai a kan gado, lotion da body spray kawai ya bi jikin ta da shi, shi ma ya feshe nasa dashi, suffara jikinsa kana ganin ta ka ga matashi ɗan gaye, ga kyau ga dukiya, sai dai kash!!! Bai samu warda za ta kula shi ba; su more rayuwa yarda yake buri kullum, Kiran jikinsa kawai.take kallo tana tuna wani guy na cikin novel, 


Bai tsaya ce mata komi ba, yayi kanta yana shafawa yana bin dukkan ilahirin jikin ta da matsa, cikin salo da kissa, yake gudanar da aikin sa, ita ko ko ajikin ta, ƙwance take turus kamar katifar da take a kanta, 


Duk wani salon da za ya ma diya macce ta fita hayyacin ta yayi ma khairat amman ina, tsabar mugun hali irin nata ta ƙi ba shi haɗin kai, haka ya ci gaba da wasa da ita har ya fara babbar harka, yana kawo wa, ya sauka kanta ya dan huta, wanin irin wari ya ji zanin gadon na yi alamar-ƙwata ƙwata ba ya samun wanki, 


Dole ya sauka kasa ya jawo ta yayi toilet da ita dan gudanar da wankan tsarki, tabbas ya san idan ya bar ta haka, ba za ta yi ba, 


Suna fitowa yayi wulli da ita, "khairat wallahi wannan ƙazantar taki ta ishe ni, sai ka ce ba mai ilimi ba, gidana ya zama bola ki ga gida kuma a ce wai diya macce mai ilimi na cikin sa, ba ki da aikinyi sai chat kina ware kwafa kina bugawa, toh uban wa ya gaya maki masu chat ɗin ba su da tsaabta, koko kuma ba su san zafin kansu ba?


Wallahi khairat na fara dana sanin auran ki, kin tashi gidan arziki ga dukiya babu abinda kika rasa, amman girki kansa ba ki iya ba, idan ina da buƙatarki  in dai ina son na gamsu dole sai na maki wanka", 


Ka tseshi ta yi da hannunta, dalla khalil kar da ka gaya mani maganan banza, an gaya maka a gidan uban nawa aiki nake yi da za ka zo ka ajiye ni kana jiran nama ka bauta ko, to wallah ba ka isa ba, tabbas dole ka san abun yi amman wallahi ba zan yi ba, hutu ne kawai shi ne aiki na, 


Masu aiki kuma kowa na ce ya je ya huta, buƙatu na kawai za su yi dan umarnin da a ka ba su ke nan"


Dayan ban garan kuwa wani hand some guy ne cikin wata kerarri yar mota, tafiya ya ke cikin natsuwa da ƙasaita, kai da ka gan sa ka ga hutu, amman duk wanda ya natsu ya kalle sa ya san yana cikin wani halin tunani dan yadda yake jan motar kamar ba mutum a cikin ta, 


Damuwar salim ɗaya yadda ƴan mata suka hana shi sukuni ba halin ya fita gari, office ko wani gurin taron jama'a, in dai da mata  a taron tabbas ba shi da sukuni,


Hon yayi cikin sauri malam Ayuba ya bude get, wani irin katafaran gida na hango wanda misaltashi ɓata time ne, "barka da zuwa alhajin Allah, ganin ka ganin alkairi ne, ka zarce sa'a, kowa ya gan ka dole ya murmusa dan kuwa ya ga annuri", 



Zuwa yayi za ya buɗe masa mota ya ɗaga masa hannu a laman ya bari, " wai malam saunawa nace ka daina mani wannan ina ganin girman ka sosai", 


Bodewa yayi cikin sauri sai dai kash!! wayarsa ta dakatar da shi, "haba big boy, dan kar da na yi maka magana shi ne ka wani wuce ko sallama, ka sani ina nan a kan batuna, ba zan iya rayuwa ba tare da kai ba Salim"


Salma ce ta fito cikin wani ƙasaitattacen yadi ya sha ado da stone, kana ganin ta ka san ta haɗu, sai dai duk ƙyanta salim ya fita, a guje ta yi  bayan sa ta rungume shi, 



Tuni ya manta  wata wayar da ya ɗauka, rungume ta yayi cikin kissa da salo ya ɗauke ta suka yi ciki, kalaman da Zubaida ta ji yana furta ma Salma ya sa ta kashe waya cikin sauri tana ƙwalla, 




"Swthrt kin ga yadda kika yi wani kyau kuwa? faɗa mani meye sirrin ne?", dusar falon da suka yi wani irin sanyayyan kamshin turaran wuta ya ji, "kai swthrt  kullum komi naki daban ne za ki hana ni sukuni da salon ki baby na, "



Dariya tayi na sauka daga jikin jikin sa,"badole na na gyara mijina ba,yarda ƴan mata ke farau tarsa," tana magana tana janshi zuwa bedroom ɗinsa, ɗaga masa gira tayi alaman sushiga wanka yaci abinci,



ɓangaran khairat kuwa khalil cikin zafin rai yabar gidan ya nufi gidan daddy, yana fita khairat tayi ɗaki dan aika ta ba ɗalan data saba,cirw kayan tayi tahaye saman gado;ta mike ƙa fafu tanasa yatsanta a farjin ta;hannu ɗaya kuma tana tana matsa kan nononta dashi;iho take tana kiran sunan bilal watau wani gaye ne da take karanta novel ɗinshi watau mijin novel,kulum taba da da aikinyi sai karatun novel tana gamsar da kanta,


Sallama yayi cikin natsuwa ya gaida mahaifiyarsa "khalil mike damun ka hakane duk kawani yi saƙwa saƙwa?"


Murmushi yayi cikin salo "mommy kina gab da rasani wallahi khairat zata ƙarasani da iskancin ta,wai mommy daman haka wayayyun mata suke ne?babban tashin hankali na mommy wallahi ƙazan ta, sai kace warda ba a turai tayi karatu ba,ga gaba ɗaya kyata da siffar jikinta inba dan ina mata gyara ba da tuni sunbar jikinta mommy"


yana faɗa yana ƙwalla, tausayin shi ya kama mahaifiyar tasu sosai tasan ɗan nata na cikin damuwa dan kuwa ta jima da samun labarin komi,amman mahaifin nashi ne abin ji,tunda ya dage a kayi aurannan tabbas tasa  bayar da zatayi taje masa da wani sabon zance tunda shine da kansa yake son khairat ɗin,amman tabbas tasan abinda zatayi,



Alƙalamin mutan katsinawa rukayya ikra (ummu sultan)

Comments

Popular Posts